site stats

Taskar kasar hausa

Web7 minutes ago · Masana’antar Fina-finan Hausa Na Samun Koma Baya A Kasar Ghana . Yayin da kasar Ghana ta ke ci gaba da daukar hankalin duniya ta fuskar fina-finai na … WebApr 11, 2024 · 0:00 2:24. Shiga Kai Tsaye. Yadda a Najeriya aka gurfanar da wasu sojoji a gaban kotun soji, da ake tuhumar su da aikata laifukan da suka hada da take hakkin …

Abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya

WebMar 28, 2024 · A takaice dai, a bayyane yake cewa yanzu ne Intanet ya fara yaduwa a kasar Hausa, kuma daga lokacin da wutan lantarki ya inganta, yanayin samun mutane ya habbaka, kuma aka kara wayar da kan jama’a ta kafofin ilmantarwa dangane da muhimmancin wannan fasaha, yawan masu amfani dashi zai haura sama, wanda hakan … Web2 days ago · A jamhuriyar Nijar masu fafutukar kare hakkin dan'Adam sun bukaci gwamnatin kasar ta saka baki don dakatar da zartar da hukuncin kisa da kasar Saudiyya ke shirin yi … runeberry monitor https://leighlenzmeier.com

Zuwan Turawa Kasar Hausa Taskar Bukar Mada

WebMay 18, 2024 · 23 Likes, 0 Comments - Premium Times Hausa (@premiumtimehausa) on Instagram: "Gwamnan Sule na jihar Nasarawa ya siya wa sarakunan jihar motocin kasaita na biliyoyin naira ---- ... WebWAKAR ZUWAN TURAWA. Ta Sarkin Musulmi Attahiru. Sarkin Musulmi Attahiru shine dai Sarkin Musulmi na karshe, kafin mulkin Turawa. Ya rasu a Burmi a ran 27 ga watan July 1903, bayan sun kafsa da Turawan mulkin mallaka. Ya ki amincewa da Turawan da kuma tsare-tsaren da suka zo masa da su, a saboda haka nema ya rubuta wannan waka, … WebNov 15, 2009 · Kasar Hausa ita ce yankin nan na kasar Sudan wanda ke wajen yammacin kasar Afrika, daga gabas da ita akwai Kasar Borno, daga yamma kuma kasar Dahoma (Jamhuriyar Benin a yanzu), daga Arewa ga hamadar sahara, daga kudu kuma akwai kasashen Nufe da kasashen da ake kira “Middle Belt” a takaice. rune bergmann conductor

Taskar Kasar Hausa - Facebook

Category:Zuwan Turawa Kasar Hausa Taskar Bukar Mada

Tags:Taskar kasar hausa

Taskar kasar hausa

wikihausa - ASALIN ƘASAR HAUSAWA

WebTASKAR KASAR HAUSA. A Tribute to My Dear Father (1933-2012) By Isa Ali Pantami On Tuesday 23rd of Shawwal/1433AH (11th /09/2012 CE), my dear beloved and caring father- Alhaji Ali Ibrahim Pantami (or Alhaji Ali Kwadon), ‘Baba’ as fondly called by his children, passed on at the Federal Medical centre, Gombe, after an illness which started in ... WebEmail or phone: Password: Forgot account? Sign Up

Taskar kasar hausa

Did you know?

WebHausa A kasar Hausa akwai al'adu daya wanda Hausawa ke amfani da su kowace shekara wadanda ake kira Hawan Sallah. Al'adun Fulanin kuma suna daukar "Shaɗi" a matsayin abubuwan bikinsu na shekara shekara. Haka kuma Auratayya ta ƙara danƙon dangantaka tsakanin Fulani da Hausawa. Adabin Najeriya WebJun 18, 2007 · Taskar Gidan Dabino Taskar al'amurran yau da kullum da suka shafi marubuta kagaggun labaran Hausa da wakoki daga Kano, Nijeriya, da sauran sassa na duniya. Sannan da tarihin rayuwar marubuta da hotunansu. Har ila yau akwai mukalu, ko kasidu da aka gabatar a tarukan kara wa juna sani.

WebMar 28, 2024 · Akwai matsaloli da dama da suka haddasa karancin littafai ko rubutu cikin fannin kimiyya da fasahar sadarwa da kere-kere a kasar Hausa. Daga cikinsu akwai rashin tallafi daga hukumomi, musamman gwamnatin jihohin Arewa. Da sun dauki wannan al’amarin da muhimmancin da ya kamace shi, da sauran kungiyoyi ko daidaikun mutane … WebApr 10, 2024 · Kasar Kuwait - An haramtawa limaman masallatai a kasar Kuwait rike wayoyin hannu suna karanta Al-Qur’ani yayin da suke jan nafila a dararen watan, rahoton BBC. Wannan na zuwa ne daga ma’aikatar wakafi da harkokin addini Islama na kasar yayin da ake tunkarar dararen 10 na karshe a watan mai alfarma.

Web20 hours ago · Ana ci gaba da bayyana ra’ayoyi mabambanta a tsakanin al’ummar kasar Chadi, bayan da mahukunta a birnin Ndjamena suka kori Jakadan Jamus daga kasar, … WebJun 7, 2007 · Taskar Gidan Dabino Taskar al'amurran yau da kullum da suka shafi marubuta kagaggun labaran Hausa da wakoki daga Kano, Nijeriya, da sauran sassa na duniya. Sannan da tarihin rayuwar marubuta da hotunansu. Har ila yau akwai mukalu, ko kasidu da aka gabatar a tarukan kara wa juna sani.

WebTaskar Hausawa Tv @TaskarHausawaTv 1.44K subscribers Subscribe Home Videos Shorts Playlists Community Channels About Kowa inaso yaji a jikin sa zuwa sati daya …

Web7 minutes ago · Masana’antar Fina-finan Hausa Na Samun Koma Baya A Kasar Ghana . Yayin da kasar Ghana ta ke ci gaba da daukar hankalin duniya ta fuskar fina-finai na duniya, masana'antar fina-finan Hausa a kasar na samun koma baya. Amma masu ruwa da tsaki sun yi karin haske kan yadda za a farfado da masana’antar. scary texas bridgeWeb#TASKARVOA: Kasar Ghana Ta Bullo Da Wata Hanyar Noma Don Matasa Su Rungumi Harkar Dogara Da Kai 🎥 #TASKARVOA: A birnin Kumasi na Ghana, gidauniyar John A… scary texting games for girlsWebPDF Magana Jari Ce 1. Gasar rubutun kagaggun labarai na shekarar 1935 ce ta haifar da wadannan littatafai da Farfesa Abdallah Uba Adamu ya sanya wa suna Shahararr... # … runebergin tortutWebShare your videos with friends, family, and the world scary text gamesrune bourdonnante wowWebNov 15, 2009 · TARIHIN KASAR HAUSA. KUMA TARE DA NA UKU. ADABIN HAUSA. TARIHIN HAUSA ATAKICE. Kasar Hausa ita ce yankin nan na kasar Sudan wanda ke … rune bluetooth smartphoneWebSep 3, 2024 · taskar Ƙasar hausa ta jagoranci bikin Ƙaddamar da sabbin littatafan adabi a jihar gombe Bikin ya gudana ne a makarantar firamare ta Herwagana da ke garin Gombe … scary text emoji